Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

Shin kinsan yadda ake Alkubus kuwa

Alkubus

Kayan hadi
1.alkama
2.fulawa
3.gishiri
4.sikari
5.mai
6.yis

Yadda ake hadawa

Xaki kwaba fulawan tare da alkama da saura kayan hadinki Amman kwabin yafi na fanke tauri saeki kaesa Rana idan ya tashi saeki dauko kisa Mai kisake bugawa..... Saeki nema gwangwami ki shafa masa Mai kina xubawa a ciki ko Kuma kina kullawa a Leda Kamar alale.... Saeki turara...... Ana iya cinsa da kalolin miya....
😋😋😋😋😋
Daga maman ikrham