Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

Showing posts with label Fasaha. Show all posts
Showing posts with label Fasaha. Show all posts

Yanda zama ari kudi a layin glo


Dolene saika canza password ta hanyar
*321# zasuce ka sanya password din
kakeso guda 4 saikayi OK zasuce kayi re-
enter password sai ka kara sanya wannan
psswd dindaka sanya taka saikayi OK.eg
zaka zabi 7777 a matsayin password
dinka,saika danna *321# sai reply da 7777
saika kara sanya 7777 shikenan kagama
password dinka.Amma karike wannan
password da kyau domin duk lokacin
dazaka nemi kudi dole saida wannan pswd
naka.
>>Domin Aron Kudin kuwa>>
Danna *321*password*kudi#
misali idan zaka ari N200 saika
danna*321*2222*200# Kuma bazasu cire
kudin ba sai bayan kwana biyu daga ranar
daka arosu.!!!!

Yanda zaka mayar da katin 300 zuwa 1500

Assalam
Yauzamuyi bayani akan yadda zaka samu  ninki biyar na Katin da kasa a layinka na airtel

Da farko kasaka katin waya na #300

Sai ka danna *234*300#

nan take kudin zasu zama #1500

Mungode

Yanda Ake Share data a layin glo

Press *777#
Press 1
Press 3

Saikasaka number da zayiwa share

YADDA ZAKA SAMI 5GB+2.5GB A LAYIN MTN KYAUTA.

YADDA ZAKA SAMI 5GB+2.5GB A LAYIN
MTN KYAUTA.
Sakamakon yawan complain da mutane suke, naga ya kamata na kara bayani.....
Wannan tweak din yana aiki sosai amma ba
kowane sim ba....
GA YADDA ZAKA YI:
Danna *131# daga nan sai ka amsa da
lamba 3 haka zalika ka kara amsawa da
lamba daya 1 sai ka zabi PIN dinka. Ko Kaje
wajen tura sako(sms) ka rubuta CHANGE
tsohonPIN0000 sabonPIN sabonPIN sai
katura zuwa ga 131. Misali kazabi 1234 a
matsayin pin dinka, to sai katura sakon
kamar haka:
CHANGE 0000 1234 1234
ka tura ma 131
Bayan ka gama canza pin din saika danna
*131*3*5*4*3# zasu nuna maka inda
zaka sanya numba sai ka sanya numbar da
kake son MB taje, saika danna ok, daga nan
zasu bukaci ka sanya pin dinka wanda ka
canza. Nan take zaka ga cewa ka tura 5GB
+2.5GB wanda yayi jumullar 7.5GB kenan
kyauta har na tsawon kwada talatin 30days
ga wannan lambar daka sanya.
Domin duba abinda ka samu saika danna
*559*2#
GARGADI:- Ba zaka iya tura ma kanka ba
sai dai wani ya tura maka.
:-kuma idan suka nuna maka kamar cewa
Insuficient Fund wannan na nufin lambar
da kakeson tura mawa bata cancanta ba,
sai ka canza wata lamba.
Kuma a gaskiya basu cika ba mai lamba da
ta fara da 080 ba.

Yadda Zaka ringa Kallon Video kyauta a YouTube

KALLON VIDEO A YOUTUBE KYAUTA Kamar yadda Duniya Take Canjawa Kullum Abubuwan Zamani na Fasaha Da Cigaban Zamani yake Canjawa. Haqeeqa ... KALLON VIDEO A YOUTUBE KYAUTAKamar yadda Duniya Take Canjawa Kullum Abubuwan Zamani na Fasaha Da Cigaban Zamani yake Canjawa. Haqeeqa Kunsan Cewa Wannan dandali Mai Albarka wato galadima.com.ng Tajima Tana kawo muku Abubuwan Zamani WandaKuke Amfana. Toh Har Ilau Tasake Kawo Muku Wani Sabuwar Fasaha na Yadda Zaku Kalli Video A YouTube Kyauta, Burin galadima.com.ng AKullum Ta Dinga Kawo Muku Sabbin Abubuwan Fasaha Domin Muma Adinga Damawa Damu A Zamanance.Dafarko kaje Playstore dinka kadauko wani Applications maisuna NETFLIX kokumaKashiga Wannan WajenDomin dauko Application din Bayan Kayi installed dinsa Sai kashiga Zakaga Yana Nuna Maka Gurarenda Zaka Cike. Bayan Kagama Cike Abubuwanda Suke Buqata Toh Zasu Baka Dama Kayita Kallo Kyauta Har NA Tsawon Wata Daya Amma Daganan zaka fara Biyansu Idan Kuma Iya na Kyautar Ya Isheka Toh idan ka kalli na Wata dayan Sai Ka haqura Idan Akwai tambaya Sai kayi comments a kasa

GLO. Yanda zaka ringa browse kyauta da layin glo

Da farko kasamu layinka na glo,
Saika sayo katin 100 ko 200 sbd sunfi yi,
Idan sabo ne yana tsarin Jumbo tariff plan ne sai danna *224# domin tabbatar wa sbd tsaro.
Idan tsoho ne sai a dan *224# domin komawa Jumbo tariff plan sbd shi kadai yakeyi.
RUBUTTUKA MASU ALAKA
Yanda Zaka Hana Wayarka Shan Chaji

Bayan haka kayi sub na data dinka misali na #50 ko #100 ka cigaba da browsing dinka amma!! Banda downloading ko shiga wani website iyaka ka tsaya Facebook, WhatsApp da duk wani social media application har sai data daka saya ya kare.
Sai a danna *127*0#
Zasu ce maka [you are browsing on flexy pay].
Daga nan kar ka kulle data bude chrome dinka ko wani browser zaka ga komai yana budewa daga nan Idan ka ga dama kayi downloading dss.
Idan kuma layinka yaki yi ka cire yayi kaman awa daya ko fin haka da sake mayar cikin waya Insha-Allah zaiyi.
AYI SHARING DOMIN YAN UWA SU AMFANA

MTN Yanda Zaka Ringa Samun 50MB kyauta kullum

Yau nazo muku da bayani akan yadda mutum zaiyi yana samun mb 50 kullum biyo bayan yadda mutane suka cika tambaya akai.
Da farko kasani wannan offer ya taqaitu ne akan masu amfani da Mtn kawai, bayan ka tanadi Mtn sim naka abinda zakayi shine zaka shiga Play store ka sauki daya daga cikin wayannan apps masu zuwa:
1. Http Injector
2. Spark VPN
3. Kpn Tunnel Rev


 Duk Wanda kayi installation cikin su zaiyi.
Zamu dauki bayanan su Daya bayan Daya sai Ku cigaba da bibiyan mu.

23 GB MB Akan Naira Dubu Daya 1000

Assalamualaikum yau ga takaitacen bayani yadda za,a samu data mai sauki.


Da farkoKa dauki layinka na airtel ka rubuta GET a message a tura zuwaga 141 idan ka cancanta zasuyi fada maka daga nan sai ka sayo katinka sai ka saka da*143*number na kati# shikenan zaka samu Insha-Allah.Yadda za,a ga datan shine *121*3*1# kokuma *223#

Menene Google Alert

_


  Assalamu alaikum, a yau zamuyi magana akan Google Alert da kuma yadda ake amfani dashi, sai a biyomu.Kamar yadda kuka sani Google wanda a hausance ake kira da matambayi baya bata shafi ne da zai baka damar tambayar dukkan wani abu da ya shige maka duhu shi kuma ya baka amsa.Menene Google Alert?Google Alert tsari ne da zaibaka damar zabar wasu bangarori ko kalmomi, ko kuma darasi, sai ka baiwa google umarnin duk sanda aka sanya wani sabon abu mai alaka da wannan a internet to ya sanar da kai, 


wannan tsarin zai baka damar sanin halin da bangaren da ka zaba yake ciki a duniyar yau.Misali kai dalibi ne kana karantar Ilimin Computer zaka iya shiga Google Alertsai ka sanya alert na ilimin computer to da zarar an saka wani sabon abu a internet da ya shafi wannan ko daga Ina a duniya to google zasu tura maka ta email dinka.Rm
Yadda Ake Amfani Da Google Alert:Yadda ake amfani da google alert shine ka kasance kana da Google account wato Gmail sai ka ziyarci https://www.google.com/alertsBayan kayi register zaka iya zabar lokacin da kake so su dinga tura maka sakon email din.Sannan kana da damar kirkirar alert a bangarori daban-daban ko guda nawa ne.Zamu dakata anan sai a rubutu na gaba

Matakai 8 Da Mai Karamar Sana'a Zai Bunkasa Kasuwancunsa

Matakai Guda Takwas (8) Da Mai Karamar Sana’a Zai Bunkasa Sana’arsa
Dan uwa da ‘yar uwa yau ina son na baku wasu ‘yan shawarwari musamman ga ‘yan uwa na masu kananan sana’o’i wanda Insha Allahu idan muka rike su to saura kiris muma a fara kiranmu
Dangote
Eh mana ko kai baka so sana’ar ka ta bunkasa? Kaima kayi katon gida kayi mota ka taimakawa ‘yan uwanka, ka tallafawa marayu kamar
Jarman Sokoto
Idan kabi wannan matakan to Insha Allahu idan a rana mutum biyar suna siyan kayanka yanzu zasu koma mutum goma koma sama da haka.
Abokina kai da kake karamar sana’a ba wai Allah ya rubuta maka cewa akanta zaka dauwama ba, yadda in ka mutu shima danka ya gajeka akanta ba.
Kafin in kawo matakai
Zaka samu magidanci yana yaron shago a kantin kwari, shi da mai shagon ba zaka iya rarrabe waye ya girmi wani ba, suna da ‘Ya’ya sai mai shago ya biyawa dansa kudin makaranta kai kuma yaron shago kana faman ya baka ka samu na kaiwa bakin salati, don haka da danka ya gama Secondary School maimakon ya cigaba da makaranta sai kaje ka roki mai shago cewa danka zai fara zuwa haka zaku cigaba da rayuwa, sai bayan shekaru uku (3) dan mai shago yazo da Degree ya dinga juya ‘Da da Mahaifi, wato dai ku a haka kuke son ku karar da rayuwarku!
Dan uwana ‘Dan Mai Karas da Dan Mai Yalo wannan hanyoyin da zan kawo idan ka bisu to babu shakka idan ka taso gidanku ana cin Wake da Shinkafa & Mai da Yaji to yanzu lokaci yayi da zaka canja kana cin irin abincin da su Baba Buhari keci. (ka san shinkafar da talaka ke kukan tayi tsada ba irinta ake ci a Abuja ba?).
Kar na cikaku da surutu ga jerin matakan da yakamata ka bi:-
1. Ingancin Kayanka:- dole ka tabbatar da ingancin kayanka cewa ko ina aka zaga za’a gamsu cewa babu Ojoro babu almundahana acikin kayanka.
2. Dalilin da Yasa Mutum Zai Sayi Kayanka: dole ne ka samar da dalilin da zai gamsar da mai sayen kayanka, misali ina siyar da Rigar Sanyi to dole in yi maka bayanin rigar da irin alfanunta wanda Idan har ka gamsu to kai da kanka zaka kara kawo min sabbin masu siya (costumer).
3. Ka tsara ka suwancinka misali in tsara cewa a kullum ina son na siyar da kaya guda kaza, don haka a wata guda ina siyar da kaya guda kaza, sai na rubuta to in an samu kari ko ragi zan dinga ganewa, sabanin yadda mafi yawanmu keyi, kawai na siyo ya kare na kuma siyowa na zari kaza aciki shikenan.
4. Dai-daita Farashi a nan kada ka zama mai tsauwalawa jama’a domin zaka kore costumer dinka, haka kuma kada kayi sauki da yawa yadda ba zaka dinga cin ribar azo a gani ba, kada kazo kana yin sana’a amman ba zaka iya biyan kananun bukatunka ba.

Abubuwa Ga Wanda Zai Fara Kas
1. Ka dinga rubuta duk bayananka na kudi abinda ya shigo da abinda ya fita, ko Biscuit ka siya da kudin ciniki ka dinga rubutawa.
2. Ka nemo masu siya, a nan akwai nau’ikan masu sana’a guda biyu kamar haka”-
a. Wanda yake siyar da kayan amfani na yau da kullum.
b. Wanda yake siyar da kayan da in aka siya sai kuma bayan wani lokaci za’a kara siya.
Dukkansu mutum yake yakamata yayi nazari ya kuma yi amfani da salo iri-iri a kuma ko ina ya tallata sana’arsa, kwanaki naje wani taro a nan Kano da wani kamfani daga kasar Phylipis suka shirya a wajen taron wani yake bada misalin yadda ya fara neman customer daga suna hira a majalisa ya bada labari, sannan naje wasu yanki na kudancin Nigeria na gani mai sana’a baya jin kunyar tallata sana’arsa a ko ina, mu kuma a nan Mata ne suke da wannan kwarewar, kada kaje kunyar kowa kace “Ya Alhaj ina siyar da kaza fa idan kuna so” duk sanda ka shiga Sharfadi.com na san kuna ganin Do You Need a Website? nima tallana ne idan kaji mai so sai ka tambayeni.
Kayi amfani da social media domin tallata sana’arka domin samun costumers.
3. Ka dinga lissafa ribar da ka samu lokaci zuwa lokaci, idan har kana rubuta komai kuma zaka lissafa to zakaga ba karamar riba kake samu ba, rashin hakan ne yasa kullum ka cewa Bahaushe yaya kasuwa sai yace maka “to Alhamdulillahi” ka suwa sai a hankali har yau an kasa samun yaushe kasuwar zatayi hankali!
4. Mu dinga godewa Allah Idan har muka bi wadannan tsaruka to sai mu godewa Allah domin a Alkur’ani Allah da kansa ya tabbatar mana cewa idan har mun gode masa to zai kara mana.

YADDA ZAKA HANA WAYARKA SHAN CHAJI

Assalamu alaikum Jama'a, yau zamuyi bayani dangane da yadda zaka hana wasu applications da baka amfani dasu suna shama chaji koh kuma susa wayanka yanayin nauyi tana kin ma abunda kake so akan lokaci.
Kar mu bata lokaci gurin bayanai, don nasan mai sauraro na haba haban ya ga an fara sankamo bayanai akan hakan.
Gyara zaman ka bari mu fara da yardan Allah.
- farko zakaje play store ka dauko wannan App din, "Greenify"
Ga shi a kasa kamar haka.
- inka dauko shk, sai ka budeshi, zakaga screen kaman haka.


"Pending Hibernating"
wannan sune Apps din da akeso ka tsaidasu daga aiki don rageea wanyan shan chaji da kuma nauyi


 .

Hanyoyin da zakabi dan Kare ATM CARD dinka 001

  • ATM CARD A HAUSA
    • ATM kati ne da zai bawa mutum wanda yake da asusu banki damar cirar kudin sa a duk lokacinda yake so a kuma duk inda yake, wannan katin zai baka damar da wanda yake da asusun banki damar ciran kudi (wato kudin sa)  a duk sanda yake so a kuma duk inda yake,  Wannan kati zai maka dama ka ciri kudi maimakon sai kaje banki kabi layi ka cika teller, zaka iya cirar kudin ka ta hanyar amfani da wannan katin da sauransu. 

    • Katin atm kayi da da kusan zaace makulli ne na account dinka na banki, dashi zaka dinga amfani ko nawa kake dashi kaje ka cira.

    • Sai dai shi wannaj katin iri-iri ne, kuma abubuwanda akeyi dashi daban-daban ne, katin ATM bayaga cirar kudi, ana iya sayayyar abu ta hanyar internet wato cinikin abu bayan ka saka wasu lambobi sai a ciri kudin, sannan ana iya  sayayya a manya shaguna ko kamfanoni da sauransu da wannan ATM, ta yadda idan kayi sayayya zaka bayar ayi amfani da shi ATM za'a sashi a wani abu da ake kira da POS domin a cire wannan kudin, 

    • Dalibai na iya amfani dashi a makaranta wajen tura kudin makaranta da sauransu,  amfani da remita anayin amfani da katin ATM. 

    • Saidai ATM dinnan kamar yadda na fada iri-iri ne,  akwai wanda iya abinda zai iya maka shine ka ciri kudi a ATM MACHINE bayan wannan bazai iya maka wani abu ba. Sannan idan muka dauki VERVE samfuri ne irin na ATM amma shi abubuwanda yake iya yi shine zaka ciri kudi, baza ka iya biyan wani abu online ba da makamantansu. 

    • Kamar yadda ATM dinka zaka iya zuwa kayi amfani da ATM MACHINE ma'ana wuraren da aka yi su na cirar kudi da katin ATM zaka saka atm card dinka, idan ka saka zaka iya yiwa wani transfer, ma'ana akan ka ciri kudin cash a hannunka, zaka iya yin wannan, sannan abubuwanda zaka iya yi da katin ATM bayan wannan to zaka iya duba balance dinka, nawa ne ke cikin account dinka,  to zaka iya amfani da shi ATM dinka. 

    • Shi wannan ATM CARD din akwai charges da akeyi a kanshi

    • Duk wanda yake da ATM zaiga duk wata kamfanin waya suna tura masa da suna cirar kudi domin lura da suke yi masa da wannan katin. 

    • To wannan charging, amma abune da bai taka kara-ya-karya ba tunda abu ne dan kalilan, zaka iya amfani da ATM sama da guda daya 

    • Idan yanzu ina amfani da account na wani banki sai nake da ATM na VERVE to zan iya zuwa ayimin VISA ko MASTER CARD akan wannan account din guda daya?  Eh kana yancin kayi amfani da ATM sama da guda daya, bayan wannan zaka iya amfani da ATM dinka ko da a bankin da ba naka ba,  sau tari zaka ga mutum ya shi sai a bankin sa zai ciri kudi,  ATM ba sai lallai a bankin ka zaka ciri kudi ba, a'a zaka iya amfani da bankin da ba naka bane ba kaje kasa ATM dinka kuma zai baka kudi,  da yawa akwai mutanen da basu fahimci wannan ba,  zaka ga suna shan wahala wajen cirar kudi saboda wannan matsalar,  

    • Katin ATM dinnan kamar yadda mutane zasu kare kansu daga samun matsala, daga cikin matsalolin da ake samu wajen amfani da katin ATM shine, mu anan sau tari zaka ga mutum yaje shi cirar kudi sai yace nashi yaki amma bari nayi maka transfer sai ka cirar mini,  irin wannan matsalar ana samun shi da yawa, kuma karshe zaka ga an cuci wani, to wannan duka ya kamata mutum ya kiyaye in bai san mutum ba kada ya shiga irin wannan tsabgar,  shima dau'i ne wasu ke amfani dashi don su cutar da mutum ta ATM, da mutum yayi maka transfer zai karbi ATM dinka ya cire kudin sa,  wani kuma dama bai tura maka komai ba kawai don fraud ne yayi.

    Yadda Zaka Dawo da Facebook Dinka da Akai Disable

    Assalamu alaikum
    Yau za mu yi magana a kan yadda ake dawo da account din da aka yi disable. sai a biyo mu.

    Abin da Ya kamata Ka Lura:
    1. Ka karanta abin da facebook suka fada maka:
    Sau tari idan mutum ya yi login bai bude ba ga bayani an rubuta amma ba zai karanta ba kawai sai ya ce wai an yi masa hacking.

    Alamomin Da ke Nuna Anyi Disable Account Din Mutum :

    1. Wasu za su ga an rubuta musu “Your account was disabled because we could not verify your account information. Learn about what we do and don’t allow by reviewing the Facebook Community Standards.
    If you believe your account was disabled in error, please (let us know)”

    2. Your account has disable. If you have any questions or concerns, you can visit our Help Center. CANCEL/OK
    Wannan yawanci ga masu amfani da app ne.

    3. Your account has been disabled. If you have any questions or concerns, you can visit our FAQ at https://fb.me.disabled
    Wannan kuma a messenger.

    Yadda Za Ka Dawo Da Disabled Account Din:

    Yadda za ka yi shi ne idan na farko ne sai ka shiga “let us know” bayan ka shiga za ka cike form kamar haka:

    1. Email/lambar wayar account din naka.
    2. Cikakken sunan ka na facebook din.
    3. Identity Card dinka, ko Voters card, Driving License, International Passport, Work ID Card da makamantansu. (wani za a ce sai ya tura guda 3 zuwa sama, wani kuma 1 kawai zai saka)
    Idan an ce ka saka sama da hoto daya kuma wurin saka hoto daya suke bayarwa zaka tura sai ka kara tura sauran daya bayan daya.

    4. Za ka rubuta karin bayani a kan ka cikin Harshen Turanci.

    4. Sai ka danna Send/Submit

    Domin cike wannan form kai tsaye ko cikewa wani sai ka bi ta wannan link din: https://web.facebook.com/help/contact/260749603972907?_rdc=1&_rdr

    Amma sai ka yi log out din account dinka.

    Zan dakata a nan sai a rubutu na gaba.

    Yanda Zaka Gano Wanda ya fara saka hoto a internet

    Yadda Zaka Gano Asalin Wanda Ya Fara Dora Wani Hoto A Internet
    Assalamu alaikum, a yau zamuyi magana akan Google Reverse da kuma yadda ake amfani dashi, sai a biyomu.
    Menene Google Reverse?
    Google reverse tsari ne da google zai baka damar gano Ire-iren hotuna masu kamanceceniya da juna, da kuma bayanansu.
    Misali ina da wani hoto sai nake so na samo Ire-iren sa to zan saka shi a Google Reverse su kuma zasu bani Ire-iren hoton dake internet, Sannan zasu bani bayanin wanda ya dora hoton da kuma kwanan wata da aka dora kowanne daga ciki ta nan zaka gano wannene aka fara dorawa.
    ‘Yan Jaridu a duniya sune kan gaba wajen yin amfani da wannan bangare kuma yana basu gagarumar gudummuwa wajen aikinsu.
    Yadda Ake Amfani Da Google Reverse
    Kamar yadda mukayi bayanin Google Image Search a baya shima wannan hakane zaka shiga kayi uploading din hoto shikenan zai kawo maka bayanansa, sai dai shi baya aiki a wayoyi sai dai a computer.
    Amman a yanzu akwai shafuka da dama da aka samar a yanar gizo wadanda suke wannan aikin kuma suke bada dama ta gabaki daya mai waya da mai computer duka zasu iya amfani dashi ga kuma daya daga ciki:
    https://www.labnol.org/internet/mobile-reverse-image-search/29014/
    Zaka iya amfani da Google Search link https://images.google.com
    Sannan zaka iya danne kan duk wani hoto daka gani a internet zai baka zabi aciki akwai “search google for this image” sai ka danna.
    Zan dakata anan sai a rubutu na gaba.
    Domin samun sauran rubutuka masu alaka da suka gabata sai a ziyarci www.sharfadi.com

    Garabasa Kyautar 4GB Daga Kamfanin airtel

    Kamfanin Airtel Suna Bada Kyautar Data 4GB

    Kamfanin Airtel na bada Kyautar Data har 4GB sai dai a yanzu haka mutanenmu basu farga da wannan tsarin ba domin a wasu yankunan har wasu sun fara siyar da tsarin ga mutane.
    Hausawa sunce raba arne da makami jihadi ne don haka dole mu yiwa jama’a bayani.

    Yadda Ake Samun Wannan Data Shine:
    Zaka sayi layin Airtel mai 3G sai kayi Register.
    Daga nan sai ka saka a waya mai 4G.
    Shikenan zakaji alert na kyautar MB din ya shigo wayarka kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa:
    Allah ya bada sa’a, kuyi sharing ga sauran ‘yan uwa don suma su amfana.

    Yadda Zaka Samu 250MB na MTN Akan #25

    HOW TO SUBSCRIBE TO MTN 250MB
    FOR N25
    Have at least N25 Airtime
    Go to your message
    Send NT1 to 131
    Wait for a confirmation message and enjoy.

    YADDA ZAKA SAMU 1.2GB NA GLO AKAN #300

    YANDA ZAKA SAMU 1.2GB A LAYIN GLO AKAN #300
    Domin samun wannan garabasa kasami layin glo tsoho ko sabo sai ka danna

    AUDIO:- Sabuwar wakar rarara Taleko Talabe

    *777# send
    Press 1 send
    Press 1send
    Press 5send
    Press 2send
    Press 1send
    Shikenan

    Domin duba balance

    Danna #127*0#

    YAdda zakayi rubutu da Hausa abiyaka #30,000

    Shin Kana da Damuwa Da Yadda Ake Gudanar Da Ayyukan Gwamnati A Inda Kake, Kuma Ba Ka da Damar Daukan Mataki Akai?Ko Kuma Aikin Rashawa Ka Gano Ka Ke Son A Magance Shi A Matsayin Ka Na Me Kishin Kasa .In kuwa haka ne toh, kwantar da hankalin ka don kuwa cibiyar nan ta bunkasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma wato( CITAD) da taimakon gidauniyarMacArthur sun shirya tsaf don kawo karshen wannan damuwar taka ta hanyar isar da damuwar ka ga mahukunta.Sun samar da wani sabon tsari mai suna“Report a Project” shi ne sabon tsarin da wadannan cibiyoyi suka bullo da shi donkawo karshen wulakantar da ayyuka da gwamnatoti ce kiyi, ko kuma yin su bada inganciba dama uwa uba batun bankado badakalar cin hanci da rashawa ta hanyar baiwa matasa dalibi damar shigar da rahoton duk wani batun dake da alaka da abin da muka ambata a baya.Abin sha’awa kuma shine zaka iya rubutawa da tura rahotanka cikin harshenHausa ko Turanci English.TAGOMASHIN DA ZAKA IYA SAMU SAKAMAKON YIN WANNAN AIKIN:In rahotan ka yai nasarar zamo wa mafi kyau akwai kyauta gwaggwaba. N30,000wani kuma zai samu N20,000Bugu da kari za’a sanya rahotan naka a cikin shirin daza’a gabatar a gidan rediyo.Domin tura naka rahoton zaka sai ka danna kasa 👇 http://www.reportaproject.ngAllah ya bada sa’a ya taimaki kasar mu Najeriaya.By: Sharfadi.Com

    Yadda Zaka Bude Account din banki a a Facebook

    Mai karatu barka da warhaka da fatan kana jin dadin kasancewa da mu.
    Kasancewar al’amarin wannan duniya ta fuskar fasaha kullum kara gaba yake.
    A yau mun zo muku da yadda zaka bude asusun ajiya na Banki wato Bank Account ta FaceBook, wannan fasahar da zata bawa mai amfani da shafin sada zumunta na Facebook damar bude asusun ajiya na banki cikin kasa da mintuna 5 ba tare da kaje banki ba.
    YADDA ZAKA BUDE ACCOUNT DIN;
    Nasan da daman masu amfani da Facebook messenger kan ci karo da tallan Bankin UBA wato UBA Chatting Banking.?
    In kuwa haka ne kayan kaya zinke a gindi kaba.
    Yadda zakai shi ne :
    Zaka bukaci yin hira da shi Bankin wato “chat” kana dannawa LEO zai ma ka marhaba sannan ya tambaye ka me kake da bukata, a nan ne zaka danna opening account.
    Sa su tambayeka abubuwa kamar haka:
    Lambar waya
    Suna
    Shekarar haihuwa
    Adireshinka
    E-mail
    Hoton ka.
    Za suyi maka wadannan tambayoyi ne daya-bayan-daya, kana gaba shigarwa zasu turoma activation code a wayar ka , wacce zaka saka itama a gurin bude account din daga karshe , nan take zaka samu Account da bankin UBA.
    Abin Lura:
    Bayanan da zaka shiga ka tabbatar sune a jikn BVN dinka, don in kaje karbar ATM da su za’ai la’akari.
    Passort kuma nan take zaka dauka in baka da shi a wayar ka.
    Wannan shine karshen bayani kan yadda zaka bude Account ta FaceBook.
    Mun gode!!!