Dolene saika canza password ta hanyar
*321# zasuce ka sanya password din
kakeso guda 4 saikayi OK zasuce kayi re-
enter password sai ka kara sanya wannan
psswd dindaka sanya taka saikayi OK.eg
zaka zabi 7777 a matsayin password
dinka,saika danna *321# sai reply da 7777
saika kara sanya 7777 shikenan kagama
password dinka.Amma karike wannan
password da kyau domin duk lokacin
dazaka nemi kudi dole saida wannan pswd
naka.
>>Domin Aron Kudin kuwa>>
Danna *321*password*kudi#
misali idan zaka ari N200 saika
danna*321*2222*200# Kuma bazasu cire
kudin ba sai bayan kwana biyu daga ranar
daka arosu.!!!!