Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

YADDA ZAKA SAMI 5GB+2.5GB A LAYIN MTN KYAUTA.

YADDA ZAKA SAMI 5GB+2.5GB A LAYIN
MTN KYAUTA.
Sakamakon yawan complain da mutane suke, naga ya kamata na kara bayani.....
Wannan tweak din yana aiki sosai amma ba
kowane sim ba....
GA YADDA ZAKA YI:
Danna *131# daga nan sai ka amsa da
lamba 3 haka zalika ka kara amsawa da
lamba daya 1 sai ka zabi PIN dinka. Ko Kaje
wajen tura sako(sms) ka rubuta CHANGE
tsohonPIN0000 sabonPIN sabonPIN sai
katura zuwa ga 131. Misali kazabi 1234 a
matsayin pin dinka, to sai katura sakon
kamar haka:
CHANGE 0000 1234 1234
ka tura ma 131
Bayan ka gama canza pin din saika danna
*131*3*5*4*3# zasu nuna maka inda
zaka sanya numba sai ka sanya numbar da
kake son MB taje, saika danna ok, daga nan
zasu bukaci ka sanya pin dinka wanda ka
canza. Nan take zaka ga cewa ka tura 5GB
+2.5GB wanda yayi jumullar 7.5GB kenan
kyauta har na tsawon kwada talatin 30days
ga wannan lambar daka sanya.
Domin duba abinda ka samu saika danna
*559*2#
GARGADI:- Ba zaka iya tura ma kanka ba
sai dai wani ya tura maka.
:-kuma idan suka nuna maka kamar cewa
Insuficient Fund wannan na nufin lambar
da kakeson tura mawa bata cancanta ba,
sai ka canza wata lamba.
Kuma a gaskiya basu cika ba mai lamba da
ta fara da 080 ba.