Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

GLO. Yanda zaka ringa browse kyauta da layin glo

Da farko kasamu layinka na glo,
Saika sayo katin 100 ko 200 sbd sunfi yi,
Idan sabo ne yana tsarin Jumbo tariff plan ne sai danna *224# domin tabbatar wa sbd tsaro.
Idan tsoho ne sai a dan *224# domin komawa Jumbo tariff plan sbd shi kadai yakeyi.
RUBUTTUKA MASU ALAKA
Yanda Zaka Hana Wayarka Shan Chaji

Bayan haka kayi sub na data dinka misali na #50 ko #100 ka cigaba da browsing dinka amma!! Banda downloading ko shiga wani website iyaka ka tsaya Facebook, WhatsApp da duk wani social media application har sai data daka saya ya kare.
Sai a danna *127*0#
Zasu ce maka [you are browsing on flexy pay].
Daga nan kar ka kulle data bude chrome dinka ko wani browser zaka ga komai yana budewa daga nan Idan ka ga dama kayi downloading dss.
Idan kuma layinka yaki yi ka cire yayi kaman awa daya ko fin haka da sake mayar cikin waya Insha-Allah zaiyi.
AYI SHARING DOMIN YAN UWA SU AMFANA