Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

YADDA ZAKA HANA WAYARKA SHAN CHAJI

Assalamu alaikum Jama'a, yau zamuyi bayani dangane da yadda zaka hana wasu applications da baka amfani dasu suna shama chaji koh kuma susa wayanka yanayin nauyi tana kin ma abunda kake so akan lokaci.
Kar mu bata lokaci gurin bayanai, don nasan mai sauraro na haba haban ya ga an fara sankamo bayanai akan hakan.
Gyara zaman ka bari mu fara da yardan Allah.
- farko zakaje play store ka dauko wannan App din, "Greenify"
Ga shi a kasa kamar haka.
- inka dauko shk, sai ka budeshi, zakaga screen kaman haka.


"Pending Hibernating"
wannan sune Apps din da akeso ka tsaidasu daga aiki don rageea wanyan shan chaji da kuma nauyi


 .