YADDA ZAKIYI BREAD DIN SHAWARMA
KAYAN HADIN
Fulawa
Ruwa
Mai
Sugar
Gishiri
YADDA AKE HADAWA
Ki sami fulawa ki tankade ki zuba a Abu me tsafta(wankakke), sai ki saka dan gishiri kadan, ki juya su hade jikinsu sannan ki zuba mai dan daidai shima ki juya su hade sosai, sai ki kwaba da ruwa kamar kwabin meat pie, amma kada ya kaishi tauri, sai ki bashi 10 mins sannan ki sake juyashi sai ki yayyanka ki murza yayi circle shape amma kada yayi kauri kuma kada yayi fale fale(da daidai), sannan ki dora Non_stick_fan, idan yayi zafi sai ki saka fulawar ki daddanna da Hannunki, idan gaba yayi sai ki juya bayan shima yayi sai ki cire ki rufe da kitchen towel. Haka zakiyi tayi har ki gama. Kada ki barshi a bude sbd gudun bushewa
.
.
.pls Share
Yanda Ake Breadin Shawarma
Tags
# Abincin gargajiya
About Jamilu Ismail Muhammad
Soratemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates.
Abincin gargajiya
Category:
Abincin gargajiya