Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

SHIN KASAN AYYUKAN DA SHEKARAU YAYI A KARAMAR HUKUMAR DOGOWA KUWA?

AYYUKAN RAYA KASA DA GWAMNATIN MAL. IBRAHIM SHEKARAU TA SAMAR A ZANGON FARKO NA MULKIN SA.

#ShekarauNewMesiaTeam

11 KARAMAR HUKUMAR DOGUWA.

* Gina gada da magudanar ruwa a hanyar garin beguwa.

* Samar da titi mai  tsahon kilomita daya da kwalbati da magudanar ruwa a rukunin gidajen ma'aikata a garin riruwai.

* Gina ajujuwa, ma'ajiya da kuma ofishin malamai a makarantar JSS Burji.

*Zuba kujeraru Da bencina Jss Doguwa

*Gina Babban titi na Kudaru zuwa Dadin kowa

*Gina Ajujuwa a SSS Doguwa

*Gina Gidajen Malamai na SSS Doguwa

*Gina Masallachi a Garin Dabakkari

*Gyaran Masallachin juma’ah a Tagwaye

*Gina Islamiyya da Masallachin Doguwa

*Karasa Masallachin juma’ah a Zainabi

*Aikin Wutar lantarki a Fanyabo a Dandabo

*Samar da Transformer a Maigwado,S-Kaura Da Hayin Kano

*Samar da wutar lantarki a Dandoki,Dokar sati,Bahaja.

*Samar da Ruwa a Dadin kowa

*Gina kotun Majistri Da Gidan Alkali a  Doguwa

* Samar da hanyar garin Rufai zuwa Maraku.

* Gina gida mai dauke da dakin kwana guda 3 da boys kwatas a cikin rukunin gidajen ma'aikata a garin Riruwai.

* Aikin karasa ginin asibitin garin Burji.

* Aikin Samar da wutar lantarki a gidajen ma'aikatan karamar hukuma.

* Aikin Samar da lantarki a garin tagwaye zuwa kaura, H/kano da magwado.

* Gina katafariyar cibiyar musulunci mai dauke da ofishin hisba da katafaren dakin taro.

A yanzu mai girma Sardauna yana takarar sanata a kano ta tsakiya Wanda aikinsu shine Samar da doka. Mai girma Sardauna zai yi iya yinsa don ganin cewar alummar da yake wakilta sun rabauta da ayyukan raya kasa.

#Shekarau4KanoCenrtal