Gaskiya Dokin Karfe

Galadima.com.ng Domin sharhi kan al amuran yau da kullum

Showing posts with label siyasa. Show all posts
Showing posts with label siyasa. Show all posts

Ankori Dr Baffa Bichi

BREAKING NEWS

Jam'iyyar APC reshen mazabar Bichi sun amince da korar Dr Ab Baffa Bichi daga jam'iyyar APC.
Inda sukace Dr. Baffa Bichi yanzu badan jam'iyyar APC bane.

Details soon
AUDIO:- Sabuwar wakar rarara Taleko Talabe

Kotu ta dakatar da abba daga takara

KWANKWASIYYA TA RUSHE A KANO KOTU TA KWACEWA ABBA TAKARA TA BAWA IBRAHIM LITTLE.
Labari da dumi dumin sa, wata kotun taraiya mai zama a kan titin Court Road dake Kano ta kwace takarar Gwamna daga hannun Abba Kabir Yusuf dan kungiyar Kwankwasiyya inda ta mikawa Alhaji Ibrahim Al-amin Little bisa rashin gaskiya da aka yi wajen zaben fidda gwani na jam'iyar PDP.
Toh tusa fa ta kwacewa bodari, kuma a daidai gabar nan babu wata dama sai dai mu taya mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR murnar lashe zaben sa na ranar asabar.
Alhamdulillah Kano Ta Ganduje Ce!
Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
March 4, 2019.

Sabuwar wakar rarara

Shiga nan
www.rarara.com.ng

Sakamkon karshe na zaben kano cental

SAKAMAKO NA KARSHE
#KanoCentralDecides2019
SITUATION ROOM
Yanzu karfe sha daya da rabi daidai na safe mun hada sakamakon da muke samu daga wakilanmu, mun samu sakamakon zabe daga kananan hukumomi 15 wadanda suke a Kano Central. A Cikin kananan hukumomi 15 a gaba dayan Kano Central.
Mal. Ibrahim Shekarau APC: 499, 835
Aliyu Sani MadakinGini PDP : 274,125
TAZARAR APC da PDP 225, 711
Karin Bayani: Kananan hukumomin sune Dawakin Kudu da Warawa da Kura da Garun Mallam da Madobi da Gwale da Tarauni da Kumbotso da Ungoggo da Kano Municipal da Munjibir da Dala da Gezawa da Fagge da Nassarawa.

Dalilin da yasa na fito takarar sanata